Imamanci Da Nassi2Ahlussunna sun ce wanda ya fadi haka shi ne Sa’ad dan Abi Wakkas ranar shura, Shi’a kuma sun tafi a 10- Fadinsa: “Ya Ubangiji! ni ina hada ka da kuraishawa da wanda ya taimaka musu, sun yanke zumuncina sun karanta matsayina, sun hadu a 11- Fadinsa: “Amma bayan haka… Yayin da Allah ya karbi ran annabinsa (S.A.W) sai muka ce mu ne ahlinsa masu gadonsa zuriyarsa majibinta al’amarinsa ba wani ba, ba mai yi mana jayayya Wannan duk yana daga hudubobin da imam Ali ya yi a Madina a farkon shugabancinsa a lokacin bai fi watanni da karbar halifanci ba[45]. 12- Fadinsa: “Amma kwace mana wannan matsayi wannan wani abu ne da kwadayin mutane ya jawo shi, wasu kuma suka yi bakin ciki Sannan sai imam Ali ya cigaba da magana
Game Da Ahlul Baiti (A.S)
Kamar yadda ya bayyana a fili na karfafa wa ga hakkinsa musamman, matsayin Ahlul Baiti (A.S) yana iya bayyana garemu daga wadannan kalmomi da suka zo daga gareshi: 1- Fadinsa: “Haka yake, duniya ba za ta taba zama ba hujjar Allah ba a cikinta, ko zahiri mash’huri ko kuma boyayye, domin kada hujjar Allah da ayoyinsa su baceâ€‌[47]. Ibn Abil Hadid malamin sunna ne amma yana cewa: A nan Imam Ali (A.S) ya yi nuni da bin mazhabar Shi’a isna ashariyya ne[48]. 2- Fadinsa: “Ba a kwatanta alayen Muhammad da wani daga wannan al’umma su ne asasin addini kuma madogarar yakini… su ne suke da hakkin wilaya da jagoranci, kuma wasiyya da gado nasu neâ€‌[49].
|