Imamanci Da Nassi2A dukkan wannan hadisai akwai raddi ga wanda yake cwa Ali bai ambaci wani abu ba da yake nuna shi ya fi cancanta da halifanci, wannan kenan balle mu shiga Nahajul Balaga. 5- Daga mafi shaharar maganarsa bayan labarin Sakifa ya zo masa da kuma mubaya’ar da mutane suka yi wa Abubakar: ya ce: Me kuraishawa suka ce? Suka ce: Sun kafa hujja da cewa su ne bishiyar Manzo. Sai ya ce; Sun kafa hujja da bishiya amma sun tozarta â€کya’yan itaciyar[31]. 6- Kafa hujja da sakamakon Sakifa a fadinsa: â–،Idan ka shugabance su sakamakon shura â–،Yaya haka alhalin masu shawara ba sa nan â–،Idan kuma ka kafa hujja garesu da kusanci ne â–،To waninka shi ne ya fi cancanta, ya fi kusanci[32]
|