Kurkuku Bincike Da Hukunci



12.  Dan sane.

13.  Mai yankan aljihu.

14.  Mai tona kabari.

15.  Mai fizge.

16.  Aminin kasuwa da ya yi ha’inci.

17.  Mai gayawa masu laifin yadda zasu cuci musulmi.

18.  Mai shaidar zur.

19.  Wanda ya kama mace ta karfin tsiya ya aske mata kai.

20.  Uwa da take zina danta yana iya tsare ta a gidansa ya hana ta fita. Kamar yadda wasu suna ganin duk wanda idan ya fita ba zai iya hanuwa daga sabo ba to ana iya tsare shi, wannan kuma shi ne ra’ayin malamanmu.

21.  Masu maye da suka yi fada da wukake suka sussoki juna.



back 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 next