Tambayoyi Da Amsoshin Akida[26] - Usulul Kafi, Kitabul iman, Babut ta’a wat takawa. [27] - Usulul Kafi, Kitabul iman, Babu Hakkil mu’umini ala akhih. [28] - Usulul Kafi, Kitabul iman, Babul wara’i. [29] - Akidojin Imaninmu game da ma'anar shi'anci gun Ahlul Bait (A.S). [30] - “Da rai da abin da Ya daidaita ta kuma ya cusa mata fajircinta da kuma takawartaâ€. Surar Shamsi: 7-8. [31] - Dabi’ar halitta al’amura ne kamar ki, so, fushi, yarda, da sauran halayen rai da zuciya. [32]- “Hakika mutum yana cikin hasaraâ€. Surar Asri: 2. “Hakika mutum yana dagawa. Don kawai ganin ya wadatuâ€. Surar Kalam:6-7 “Hakika rai mai umarni da mummuna ceâ€. Surar Yusuf: 53. [33] - “Manzo daga cikinsu yana karanta musu ayoyinSa yana tsarkake su kuma yana koya musu littafi da hikimaâ€. Surar Juma’a: 2.
|