JOGARANCIN IMAM SADIK (A.S).[19] Ana iya kwatanta wannan yanayi da yanayin kungiyoyin da ake da su a yau wadanda tsare-tsaren jam’iyya ke shugabanta. [20] Rabi’u ibn Ziyad Alharithi ya mutu saboda bakin cikin kisan Hujr. Alkamil 3:195, Isti’ab da sauransu. Dubi sulhul Hassan 338. [21] Sauratul Hussain 118, an nakalto daga A’ yanu shi’a. [22] Dabari 7: 46. |