TSari Da Kayyade IyaliNa uku; Wasu jama’a sun tafi a Amsa ita ce; wannan duk abin da suka fada ba ya sanya kayyade iyali ya zama haram, na’am yana iya zama karahiya idan da yin sa zai haifar da wani abu kamar rashin tsari a al’umma da makamancinsa, hada da cewa sun yi kiyasin farji da gona, mutum da shuka, ruwa kuwa da mani, alhali akwai bambanci mai nisa tsakanin wadannan abubuwan biyu. Saboda haka bisa abin da aka ambata Kayyade Iyali ko tsara su a kan kansa halal ne, kuma suna iya zama wajibi a wani lokaci, amma mun riga mun gabatar da cewa Kayyade Iyali da ma’anar dakatar da samar da dan Adam gaba daya har zuwa wani lokaci ko ma ya kare wannan haramun ne ba mai halatta shi. Hukuncin Zubar Da Ciki
Kamar yadda muka kawo, cikin hanyoyin da ake amfani da su domin Kayyade Iyali akwai zubar da ciki, mu sani cewa malaman musulunci gaba daya babu sabani sun tafi a kan haramcin zubar da ciki bayan an busa masa rai domin wannan kisan kai ne da kuma kashe mai rai, kamar yadda duk sun tafi a kan haramcin yin hakan matukar zai kai ga mutuwar uwar ko da ko rai bai shige shi ba. Daga cikin dalilai a 1. Idan maniyyi ne dinare ishirin 2. Idan gudan jini ne dinare arba’in 3. Idan tsoka ce dinare sittin 4. Idan kashi ne dinare tamanin 5. Idan an tufatar da kashin nama dinare dari
|