TSari Da Kayyade Iyali



a.       Samar da aiki ga al’umma

b.      Dauke Haraji daga kan raunanan mutane talakawa da saukaka shi.

c.       Karfafa ‘yan kasuwa da masu sana’a da manoma da hana abin da kan iya rusa tattalin arziki kamar caca da boye kaya da kudin ruwa da sauransu.

2.      Hana taskace dukiyar kasa a hannun daidaikun mutane, wannan ana iya samar da shi ta wasu hanyoyi kamar haka:

a.       Iyakance nau’in cinikayya ta hanyar haramta wasu nau’i na cinikayya a kasa kamar;

o       Hana Boye kaya

o       Hana Cin riba

o       Tsara Awo da Sikeli

o       Haramta Cinikin jahilci, kamar sayar da abin da kowa ya jahilci abin da yake hannun dayan.

3.      Gado



back 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 next