Karfafa Ginin Al'umma



[37] . Wasa’il al-Shi’a 8:429, babi na 25, hadisi na 2.

[38] . Watakila wannan siffa na daga cikin dalilan da suka sa aka hana neman shawarar mata, saboda hakan na daga cikin siffofin dukkanin mata, musamman a wancan lokacin. Haka su ma bayi, saboda yanayi na zamantakewa da tarbiyyar da bayi ke da shi ya sanya su kasancewa wadanda ba su dace da wannan aiki na ba da shawara ba.

[39] . Al-Mahasin 2:436.

[40] . Kamar na sama.

[41] . Al-Mahasin 2: 438, hadisi 26.

[42] . Kamar na sama.

[43] . Wasa’il al-Shi’a 8:429, babi na 26, hadisi na 1. A cikin Nahjul Balaga ma an ruwaito magana makamanciyar wannan cikin wasikar da Imam Ali (a.s) ya aika wa Malik al-Ashtar (r.a) lokacin da ya nada shi gwamna, sai dai kawai akwai ‘yan sabani na kalmomi.

[44] . Wasa’il al-Shi’a 8:429, babi na 26, hadisi na 2.

[45] . Wasa’il al-Shi’a 8:429, babi na 25, hadisi na 1.

[46] . Wasa’il al-Shi’a 14:128, babi na 94, hadisi na 1. A baya mun yi nuni da cewa mai yiyuwa ne wadannan hadisai da suke magana kan mata da kuma tsakankanin al’umma sun zo saboda irin yanayi da dabi’un mutane kan mata a wancan lokacin, ko kuma saboda la’akari da janibin tausayin da mata suke da shi.

[47] . Al-Mahasin 2:436.

[48] . Al-Mahasin 2:438.

 



back 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14