TSari Da Kayyade Iyali



7.      Lamunin zamantakewa, wannan wani abu ne da ya hau kan daula ta samar da shi ga talakawanta kamar haka: -

a.       Toshe bukatun talakawa daga Baitul mali, da ya hada da ciyarwa da biyan bashi, da samar da aiki da kayan masarufi na yau da kullum, ko taimakon nakasassu da raunana, da tsofaffi, da marayu.

b.      Shimfida aminci da samar da shi. Wannan yana iya samuwa ta hanyar tarbiyyatar da ‘yan kasa da sanar da su hakkin junansu a tsakaninsu.

Godiya ta tabbata ga Allah ubangijin talikai

Masdarorin Madogarar Wannan Littafin:

Kur’ani mai girma

Encyclopedia, Encarta

Tauhid, Saduk

Al’masa’ilul mustahdasa, sayyid Muhammad Sadik rauhani

Assahih Wattasanif

Irshadus sa’ili, sayyid Gulfaigani



back 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 next