Karfafa Ginin Al'ummaKai hatta shari’a ma dai ta dauki mataki mai muhimmancin gaske Duk da cewa karya na daga cikin manyan ababen da aka haramta, amma duk da haka a wannan bangare ya Daga Ja’afar bn Muhammad daga Iyayensa (a.s), daga Manzon Allah (s.a.w.a): “karya ta Abu Abdullah (a.s) yana cewa: “Zance uku ne: gaskiya, karya da sasantawa tsakanin mutaneâ€, sai aka ce masa, Ya shugabana, mene ne sasantawa tsakanin mutane?, sai ya ce: “ka ji wani kalami mai muni kan wani mutum, amma lokacin da kazo gaya masa sai ka ce masa: na ji wane yana fadin alheri dangane da kai, wato sabanin abin da ka ji[20]â€. Makwabtada Karfafa Ginin Zamantakewa
Na Biyar: Kula da makwabta da kyautata alaka ta makwabtaka kamar yadda muka ambata cikin iyakokin akala ta musamman. Wannan lamari yana a matsayin aiki mai muhimmanci na musamman wajen karfafa ginin alakar zamantakewa, saboda alaka ta makwabtaka tana a matsayin alaka ta dabi’a wacce ke da muhimmanci baya ga alaka ta nasaba. A duk lokacin da alakar da ke tsakanin mutanen da ke zaune a yanki guda ta yi kyau, za a samu damar tabbatar da karuwar jin dadi, tabbatuwa da kuma tsaro ga al’ummar a yanayi na gaba daya. Dukkan wani nassi da bayani da shari’a ta zo da su a wannan bangare zai iya shiga cikin wannan bahasi da muke yi na makwabtaka, kamar yadda a nan gaba za mu yi ishara da shi yayin da muke magana Tsare-TsareNa Aikace:
Na Shida: akwai wasu tsare-tsare na aikace da aka tsara don karfafa alakoki, daga ciki akwai: a) – Nesantar nuna adawa da kiyayya ga mutane. An ruwaito Abi Abdillah (a.s) yana cewa: “Manzon Allah (s.a.w.a) yana cewa: Da wuya Jibrilu ya zo wajena face sai ya ce: Ya Muhammadu! Ka ji tsoron kiyayyar mutane da adawarsu[21]â€. Daga gare shi (a.s) yana cewa: “Manzon Allah (s.a.w.a) yana cewa: Jibrilu bai taba zuwa wajena ba face sai ya yi min wa’azi, maganarsa ta karshe gare ni (ita ce): ina gargadinka da ….., saboda tana bayyanar da sirri da kuma kawar da izza[22]â€.
|