Surorin Nasi zuwa Rhuhaظˆظژط§ظ„ط¶ظ‘ظڈطظژظ‰ 1. Ina rantsuwa da hantsi ظˆظژط§ظ„ظ„ظ‘ظژظٹظ’ظ„ظگ ط¥ظگط°ظژط§ ط³ظژط¬ظژظ‰ 2. Da dare a lokacin da ya rufe (da duhunsa) ظ…ظژط§ ظˆظژط¯ظ‘ظژط¹ظژظƒظژ ط±ظژط¨ظ‘ظڈظƒظژ ظˆظژظ…ظژط§ ظ‚ظژظ„ظژظ‰ 3. Ubangijinka bai K'yale ka ba, kuma bai K'i kaba ظˆظژظ„ظژظ„ظ’ط¢ط®ظگط±ظژط©ظڈ ط®ظژظٹظ’ط±ظŒ ظ„ظ‘ظژظƒظژ ظ…ظگظ†ظژ ط§ظ„ظ’ط£ظڈظˆظ„ظژظ‰ 4. Kuma lalle K'arshe ce mafi alheri a gare ka daga farko ظˆظژظ„ظژط³ظژظˆظ’ظپظژ ظٹظڈط¹ظ’ط·ظگظٹظƒظژ ط±ظژط¨ظ‘ظڈظƒظژ ظپظژطھظژط±ظ’ط¶ظژظ‰ 5. Kuma lalle ne, Ubangijinka zai yi ta ba ka kyauta sai ka yarda.
|