Surorin Nasi zuwa RhuhaSurorin Nasi zuwa Rhuha
Surar Bud'ewa Ayoyinta 7 ne, Ana kiranta Uwar Littafi domin ta tara ilmin da yake a cikin Kur'ani a dunK'ule. Basmala a cikinta take ga K'ira'ar Asim, ruwayar Hafs, amma banda a K'ira'ar Warsh. ط¨ظگظگط³ظ’ظ…ظگ ط§ظ„ظ„ظ‘ظژظ‡ظگ ط§ظ„ط±ظ‘ظژطظ’ظ…ظژظ†ظگ ط§ظ„ط±ظ‘ظژطظگظٹظ…ظگ 1. Da Sunan Allah Mai Rahama Mai Jin k'ai. ط§ظ„ظ’طظژظ…ظ’ط¯ظڈ ظ„ظگظ„ظ‘ظ‡ظگ ط±ظژط¨ظ‘ظگ ط§ظ„ظ’ط¹ظژط§ظ„ظژظ…ظگظٹظ†ظژ 2. Godiya ta tabbata ga Allah ubangijin talikai. ط§ظژظ„ط±ظ‘ظژطظ’ظ…ظژظ†ظگ ط§ظ„ط±ظ‘ظژطظگظٹظ…ظگ 3. Mai rahama mai jin k'ai.
|