Umar da Ra'ayin Shari'a 1[18] Babin sanin raka’o’in da manzon ya ke yi bayan sallar la’asar, shafi: 309. [19] Muwatta: Sharing Zarkani, karshen juzu’I na farko. [20] Ya rasu 80 hijira. [21] Zarkani a karshen juzu’in farko na muwatta. [22] Ya na nufin lokacin fasduwar rana da aka hana yin salla, domin an hana yin salla lokacin bullowar rana da lokacin faduwarta don kada a yi kama da majusawa. Ina ma dai halifa ya takaita da hanawa kawai idan ma ya na son hanawa duk da halal ne, bai daki mutane bayin Allah a kan yin salla bayan sallar la’asar ba, tun da su masu ibada ne ga Allah. [23] Dabakat na Ibn Sa’ad a tarihin Umar, shafi: 203 na juzu’I na uku. Suyudi a halayen Uamr a littafin Tarihul khulafa, shafi: 53. Ibn abil hadid, Ahwali Umar, shafi 113, na mujalladi na uku a sharhin nahajul balaga, da Dumairi a kalmar Addik, a littafin Hayatul Haiwan. Da Abul faraj, Ibn juzi, shafi: 60, Tarihu Umar. [24] Kamar yadda Ibn Asir ya kawo a tarihin abubuwan da su ka faru a wannan shekar, da sauran malaman tarihi. [25] Masnad Ahmad bin Hambal: Ju 1, shafi: 335. [26] Game da Hamza: Daga littafin al'Isti'ab. |