Hadisan Annabi



Sahabban imam  Mahadi (AS) samari ne, ba masu shekaru da yawa a cikinsu sai kamar mashiyi da kuratandu a guzurin matafiyi, ko kamar mafi karancin guzuri,  gishiri.

قال الامام الصادق عليه السّلام:قالَ رسولُ اللهِ صلّى الله عليه Ùˆ آله : ليسَ مِنّي مَنِ استَخَفَّ بِالصَّلاةِ ØŒ لايَرِدُ عَلَيَّ الحَوضَ  لا وَاللهِ .

Manzon Allah (S.A.W) ya ce :

Wanda ya wulakanta salla ba ya daga cikinmu, ba kuma zai zo tafkina ba , a’a sam Wallahi!.

قال الامام الباقرعليه السّلام:أيُّما مُؤمِنٍ حافَظَ عَلَى الصَّلَوات ِالمَفروضَةِ فَصَلّاها لِوَقتِها فَلَيس َهذا مِنَ الغافِلينَ .

Imam Al-Bakir (AS) ya ce:

Duk muminin da ya kiyaye salloli biyar na farilla ya salla ce ta a lokutanta wannan ba ya cikin gafalallu.

قال الامام الرضا عليه السّلام:بِرُّ الوالِدَينِ واجِبٌ وإن كانامُشرِكَينِ ولا طاعَةَ لَهُما في مَعصِيَةِالخالِقِ .

Imam Rida (AS) ya ce:

Bin iyaye wajibi ne ko da kuwa mushirikai ne , amma ba a biyayya a garesu  a sabon mahalicci.



back 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 next