Hadisan Annabiقال رسول الله صلّى الله عليه Ùˆ آله: Ù„ÙŽÙˆ اÙتÙيت٠بÙشابّ٠مÙÙ† شَباب٠الشّÙيعَة٠لا يَتَÙَقَّهَ (ÙÙŠ الدّÙينÙ) لَأَدَّيتÙÙ‡Ù . Manzon Allah (S.A.W) ya ce : Da za a zo mun da wani saurayi daga samarin shi’a da baya neman ilimin addini da na ladabatar da shi. قال رسول الله صلّى الله عليه Ùˆ آله: Ùَضل٠الشّابّ٠العابÙد٠الَّذي تَعَبَّدَÙÙŠ صÙباه٠عَلَى الشَّيخ٠الَّذي تَعَبَّدَبَعدَ ما كَبÙرَت سÙنّÙÙ‡Ù ÙƒÙŽÙَضل٠المÙرسَلينَ عَلى سائÙر٠النّاسÙ. Manzon Allah (S.A.W) ya ce : Fifikon saurayi mai ibada wanda yake bauta a kuruciyarsa akan tsohon da yake bauta bayan ya manyanta kamar fifikon manzanni ne akan sauran mutane. قال رسول الله صلّى الله عليه Ùˆ آله: إنَّ اللهَ ÙŠÙØÙبّ٠الشّابَّ الَّذي ÙŠÙÙنيشَبابَه٠ÙÙŠ طاعَة٠الله٠عزّوجلّ Manzon Allah (S.A.W) ya ce : Allah yana son bawan da yake karar da samartakarsa wajan bin (bautar) Allah (SWT) . قال رسول الله صلّى الله عليه Ùˆ آله:إنَّ الله تَعالى ÙŠÙباهي بÙالشّابّ ÙالعابÙد٠المَلائÙكةَ ØŒ يَقول٠: اÙنظÙرÙواإلى عَبدي! تَرَكَ شَهوَتَه٠مÙÙ† أجلي .
|