Hadisan Annabi



Imam Ali (AS) ya ce:

Kamewar kan mace shi ya fi ye mata ga halinta ya fi kuma dauwamar da kyanta.

قال الامام على عليه السّلام: الصِّدقُ يُنجيكَ وإن خِفتَهُ ،الكَذِبُ يُرديكَ وإن أمِنتَهُ .

Imam Ali (AS) ya ce:

Gaskiya tana tseratar da kai ko da ka ji tsoronta , karya tana halakar da kai ko da ka aminta da ita.

قال الامام على عليه السّلام:   Ø´ÙŽÙŠØ¦Ø§Ù†Ù لا يَعرِفُ فَضلَهُما إلّامَنفَقَدَهُما : الشَّبابُ ØŒ وَالعافِيَةُ .

Imam Ali (AS) ya ce:

Abubuwa biyu ba mai fahimtar kimarsu sai wanda ya rasa su : Samartaka , da Lafiya.

قال الامام على عليه السّلام: إنَّما الكَيِّسُ مَن إذا أساءَ استَغفَرَ وإذا أذنَبَ نَدِمَ .

Imam Ali (AS) ya ce:



back 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 next