Hadisan Annabi



Imam Alhasan Al’askari (AS) ya ce:

Hakika saduwa zuwa ga Allah tafiya ce da ba a riskar ta sai  da tsayawa da dare. 

قالت فاطمه الزهراعليها السّلام: Ù…ÙŽÙ† أصعَدَ إلَى اللهِ خالِصَ عِبادَتِه ِأهبَطَ اللهُ إلَيهِ أفضَلَ مَصلَحَتِه  

FatimatuzZahra (AS) tana cewa:

Duk wanda ya kusanta da Allah yana mai tsarkake ibadarsa Allah zai saukar masa da mafificiyar maslaharsa (ya biya masa mafificiyar bukatarsa)

قال الامام الباقرعليه السّلام: حُبُّنا أهلَ البَيتِ نِظامُ الدّينِ .

Imam Al-Bakir (AS) ya ce:

Sonmu Ahlil Baiti (AS) shi ne tsarin addini.

قال الامام على عليه السّلام:أصحابُ المَهديِّ شَبابٌ لا كُهولَ فيهِم إلّا مِثلُ كُحلِ العَينِ وَالمِلحِ فِيالزّادِ ، وأقَلُّ الزّادِ المِلحُ .

Imam Ali (AS) ya ce:



back 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 next