Mu’amala ta Musamman



5 – Daga Abi Ja’afar (a.s) yana cewa: “Daga cikin abubuwan da suke karya kashin bayan mugun makwabci, idan ya ga abu mai kyau sai ya boye shi, idan kuwa mummuna ya gani sai ya bayyana shi[25]”.


[1] . Nahjul Balaga, kashi na biyu, lamba ta 361. Kamar yadda kuma an ruwaito hakan ta ingantacciyar hanya daga Imam Sadik (a.s), mai son karin bayani yana iya komawa ga littafin Jami’ Ahadith al-Shi’a 15:239, hadisi na 13.

[2] . Wasa’il al-Shi’a 8:464, babi na 63, hadisi na 1.

[3] . Wasa’il al-Shi’a 8:465, babi na 64, hadisi na 2.

[4] . Wasa’il al-Shi’a 11:556, babi na 17, hadisi na 1.

[5] . Wasa’il al-Shi’a 11:556, babi na 17, hadisi na 3.

[6] . Wasa’il al-Shi’a 11:557, babi na 17, hadisi na 6.

[7] . Wasa’il al-Shi’a 11:558, babi na 17, hadisi na 7.

[8] . Wasa’il al-Shi’a 11:558, babi na 17, hadisi na 9.

[9] . Wasa’il al-Shi’a 8:466, babi na 67, hadisi na 1.



back 1 2 3 4 5 next