Shi'a Ba Su Ne Rawafidawa Ba



A yayin da muke ganin waninsu na hukunce-hukunce da ba sa iya haduwa da madogara kubutacciya ingantacciya amma duk da haka ana riko da ita, kuma ana ganin ta wata madogara, to duk irin wannan da me za a fassara shi. Muna neman tsarin Allah daga nisanta daga alayen Muhammad wadanda suke daidai da littafin Kur'ani a nassin da ya zo daga Annabi (s.a.w). Duba misali ka gani mana fadin wasu daga malaman Sunna suna cewa idan mutum ya bar salla da gangan to ba wajibi ba ne gareshi ya rama ta, amma idan ya bar ta da mantuwa to wajibi ne ya rama ta[14]. Ina ganin wannan ya fita ne daga ra’ayin mai cewa ba a kallafa wa kafiri da aiki da rassan addini ba, domin mai barin ta da gangan tayiwu ya kasance ya bar ta saboda rashin imani da ita tun asali shi kafiri ne, ko yaya dai wannan rassan suna nesa da ruhin hukunce-hukunce ingantattu.

Daga Littafin Sheikh Wa'ili Na HAKIKANIN SHI'ANCI

Tarjamar: Hafiz Muhammad Sa'id da Munir Muhammad Sa'id


[1] Tajul arus, j 5, shafi: 34.

[2] Sihahul jawahiri, j 3, shafi: 1078.

[3] Tartibul madarik, j 1, shafi: 51.

[4] Mutane da aljanu

[5] Tajul arus, j 5, shafi: 35.

[6] Murujuz zahab, Mas’udi, j 3, shafi: 12, 50.

[7] Tahzibut tahzib, Ibn hajar, j 2, shafi: 347.

[8] Ihya’ul ulum, j 2, shafi: 276.

[9] Algadir, Amini, j 11, shafi: 161.

[10] Abin da ya gabata.

[11] Assawa’ikul muhrika, Ibn hajar, shafi: 128.

[12] Mustadrak, Hakim, j 3, shafi: 148.

[13] Mabadi’ul fikih, Muhammad Sa'id al’aufi, shafi: 52, bugun Damishka na uku, 1977.

[14] Nailul audar, Shaukani, bugun Misira 1952, j 2, shafi: 27.



back 1 2 3 4 5 6