Bincike Kan Addinihfazah@yahoo.com Tuesday, April 13, 2010 [1] Nahal: 53. [2] Tauba: 23. [3] Fatiha: 3 [4] Almunjidul abjadi: 454. [5] Durusun fil akida, Yazdi, J 1, shafi: 25. [6] Muhadharatun fil ilahiyyat, Subhani, shafi: 13 – 14. [7] A’arafi: 179. [8] Ali Imarana: 19. [9] Albabul hadi ash’ra: 2. Da kuma, Aka’idul islam: 1/182. [10] Ali Imrana: 85. [11] Ulumul kur’an, durusun manhajiyya: 31. [12]- Fadinsa madakaki: “Kuma lalle mun rubuta a littafi bayan ambato cewa duniya bayina salihai ne zasu gaje ta, lalle a cikin wannan akwai isarwa ga mutane masu ibadaâ€. Surar Anbiya’i: 105-106. Hadisai kuwa sun zo da silsila daban-daban har zuwa kan Manzo (S.A.W.) da kuma Imamai (a.s) cewa: Mahadi (a.s) daga ‘ya’yan Fadima (a.s) zai bayyana a karshen zamani domin ya cika duniya da adalci bayan an cika ta da zalunci.
|