Muhammad Manzon Allah



3.     Shaima’u

Ta samu albarka mai yawa sakamon renonsa da shayar da shi:

1.     Daukewar fari da ya same su da su da mutanensu

2.     Aminci a cikin al’ummarsu gaba daya

3.     Yalwar arziki da hayayyafar dabbobinsu

Babarsa ta rasu yana dan shekara shida, sannan sai kakansa Abdul mudallabi ya cigaba da renonsa, shi ma ya rasu yana dan shekara takwas, wanda a sakamakon haka ne baffansa Abu Talib (A.S) da kuma matarsa Fatimatu â€کYar Asad (A.S) suka dauki nauyin renonsa.

Marubuci: Hafiz Muhammad Sa'id

www.hikima.org

hfazah@yahoo.com


[1] Alkamil fittarih: 1/371.

[2] Assiratul Muhammadiyya: 23.

[3] - Siratul mustapha: 42. A’alamul hidaya: 1/25.



back 1 2 3