Muhammad Manzon Allah



 

Babarsa ita ce Amina â€کyar Wahabi (A.S)

Babansa kuma Abdullahi Dan Abdulmudallib (A.S)

Kakansa ya ambace shi da Muhammad, kuma ya yi walima, ya yanka tumaki, kuma ya soke rakuma ya ciyar da mutane har kwana uku[3].

Wadanda suka shayar da shi:

1.     Babarsa a kwana uku na farko

2.     Suwaiba a wata hudu

3.     Halimatus’ Sa’adiyya, wacce ta dauke shi kuma ta rene shi. Ta kasance tana da â€کya’ya kamar haka:

1.     Abdullahi

2.     Anisa



back 1 2 3 next