Tafiya Domin Ziyarar Kabarin Manzo (s.a.w)



 Amma yin salla a wadannan wurare bayan musulmi sun shiga wadannan masallatai domin aiwatar da umarnin Ubangiji cewa duk yayin da mutum ya shiga wani masallaci to ya gabatar da salla raka’a biyu a matsayin gaisuwa ga shi masallacin. Saboda haka ba wannan ba ne hadafinsu na zuwa wadannan masallatai ba domin su gabatar da salla a wajen. Wannan niyya tana zuwa ne bayan sun shiga masallatan.

Hafiz Muhammad Sa'id - hfazah@yahoo.com – www.hikima.org – www.haidarcip.org

Haidar Center for Islamic Propagation (HAIDARCIP)

Facebook: Haidar Center - December, 2012



[1] -Wasu daga cikin malamai sun ata fi a kan cewa duk abin da yake gabatrwa ne domin aiwatar da abin yake mustahabbi ne to shima wannan abin mustahabbi ne. sannan suna kafa hujja ne da wadan nan ayoyin kamar haka: Nisa: 100, Tauba: 120-21.

[2]-Ibn Asakir: Mukhtasari tarikhi damashk, 5: 265, Tahzibul kamal: 4289.

 

[3] Subki: Shifa’us Sikam: 143.

[4] -Shifa’us sikam: 1001-101.

[5] Sahih muslim: 4: 126. duk da yake cewa, wannan hadisi ba ya tabbatar da manufar Ibn taimiyya, domin kuwa umarni a kan ziyarar wadan nan masallatai guda uku ba nuna haramcin ziyar waninsu.

[6]-Sahih Muslim. Kamar na sama.

[7] -Sahih Bukhari: 2: 77, Sahih muslim, sunan Nisa’I ko sharhin Suyudi: 372.



back 1 2 3 4 5 6 7