Allah Madaukaki



www.hikima.org

Hafiz Muhammad Sa’id

hfazah@yahoo.com

Tuesday, April 13, 2010

 


[1] - Wato abubuwan da suke wajibi ne kowane mutum ya san su.

 

[2] - Siffofin Idafa su ne siffofin da suke nuna alaka tsakanin bangare biyu, wato bangaren Allah da kuma na bayinsa, kamar arzutawa da halittawa.

[3] - Shi ne wanda samuwarsa daga waninsa take wato shi abin halitta ne.

[4] - Wato siffofn kari guda bakwai da masu wannan nazari suka ce su ba Allah ba ne amma sun dadu ga zatin Allah kuma zatin yana bukatarsu a ra’ayin Ash’ariyya kamar yadda ya gabata a bayaninmu, da kuma Siffofin khabariyya; kamar hannun Allah, da idonsa, da fuskarsa, da suke da tawili da ma’anar da laraba suka sani alokacin saukra da littafin kur’ani mai girma, Sifffofin khabariyya siffofi ne wadanda ake tawilinsu kamar tawilin hannu da karfi ko iko ko alkawarin Allah, kamar yadda ya zo da kinayoyi da kalmomin aro a kur'ani mai girma.

[5] - Alhalin Allah yana ko'ina bai kebanta da wani wuri ba.

 



back 1 2 3 4