Daurewa Rayuwar Tare



Daga abubuwan da ke cikin wannan babi har da hakuri da mahassada da dukkan masu adawa da wata ni’ima da ta samu waninsu, wadanda suke haifar da shu’uri daban-daban cikin zukatan sauran mutane saboda mu’amalarsu. Don haka ne wannan bala'i ya kasance daga cikin abubuwan da suke cutar da al’umma, da aka ladabtar da mumini da ya yi hakuri da su.

Imam Sadik (a.s) yana cewa: “Ka yi hakuri da masu adawa da ni’imomi, saboda ba za ka iya saka wa wanda ya saba wa Allah ta hanyar cutar da kai ba sama da ka yi da’a wa Allah a kansa[29]”.

Haka nan Imam Sadik (a.s), ta ingantacciyar hanya, yana cewa: “Manzon Allah (s.a.w.a) yana cewa: Allah Ya dauki alkawarin mumini kan bala’oi hudu, mafi tsanani gare shi…, ko Shaidan ya yi batar da shi, ko kafiri ya ga jihadinsa…….[30]”.


[1] . Wasa’il al-Shi’a 8:402, hadisi na 3.

[2] . Wasa’il al-Shi’a 8:402, hadisi na 4.

[3] . Al-Mahasin 2:103 da Wasa’il al-Shi’a 8:403, hadisi na 6.

[4] . Wasa’il al-Shi’a 8:500, hadisi na 1.

[5] . Wasa’il al-Shi’a 8:501, hadisi na 4.

[6] . Wasa’il al-Shi’a 8:501, hadisi na 3.

[7] . Wasa’il al-Shi’a 8:479, hadisi na 1.



back 1 2 3 4 5 6 7 next