‘Yan Shi'a Na Farkona zo, idan aka tashe ni a kan sona â€کYa’yan ammin Annabi makusantansa Mafi soyuwar mutane dukkansu gurina Idan son su ya kasance shiriya na dace Ni ba mai kuskure ba ne idan halaka ne[6] Hada da cewa har ma zamani na biyu na lokacin Umayyawa mafi yawancin Shi'a suna kau da kai daga zagin Sahabbai, ko Tabi’ai: Ibn Khalikkan yana fada game da Yahaya bn Ya’amur: Ya kasance dan Shi'a ne daga masu yabon Ahlu-baiti (a.s) babu wani suka da yake yi ga waninsu[7]. Daga Littafin Sheikh Wa'ili Na HAKIKANIN SHI'ANCI Tarjamar: Hafiz Muhammad Sa'id da Munir Muhammad Sa'id [1] [2] Siffaini, Nasar dan Muzahim, shafi: 115. [3] Fajarul islam, shafi: 268. [4] Tarihin bn khaldon, j 3, shafi: 364. [5] Al’isti’ab, j 2, shafi: 452. [6] Alkamil, Mubarridu, hamishi ragbatil amal, j: 7. [7] Wafyatul a’ayan, j 2, shafi: 269.
|