Shirin SallaSa’annan yazauna domin yin tahiya bayan sujudarraka’a ta biyu, kuma hakazai yi a kowace salla. yana mai cewa : أَشْهَد٠أَنْ لاَ Ø¥ÙÙ„ÙŽÙ‡ÙŽ Ø¥Ùلاَّ الله٠وَØْدَه٠لاَ شَرÙيْكََ Ù„ÙŽÙ‡Ù ÙˆÙŽ أَشْهَد٠أَنَّ Ù…ÙØَمَّدًا عَبْدÙÙ‡Ù ÙˆÙŽ رَسÙوْلÙÙ‡ÙØŒ أَللَّهÙمَّ صَلّ٠عَلىَ Ù…ÙØَمَّد٠وَ آل٠مÙØَمَّد٠(Ash hadu an la ilaha illalLahu wahdahu la sharika lah â–ª Wa ash haduanna Muhammadan abduhu wa rasuluhâ–ª Allahumma salli ala Muhammadin wa Ali Muhammad) wannan ita ce tahiyar zamana daya watozaman tsakiyar salla. Amma idansallar asuba ce sai ya kara sallamakamar yadda zata zo a nangaba. Bayan ya kammala tahiya sai yamike tsaye domin raka’a ta ukua sallolin da suke da raka’afiye da biyu(wato in ka cire Assuba da itaraka’a biyu ce) a raka’a tauku da tahudu yana da zabi koya karanta Fatiha ko yayi tasbihi guda hudu saudaya ko sauuku, tasbihin su ne : سÙبْØَانَ الله٠وَ الْØَمْد٠Ùلله٠وَ لاَ Ø¥ÙÙ„ÙŽÙ‡ÙŽ Ø¥Ùلاَّ الله٠وَ الله٠أَكْبَر٠(Subhanallah wal hamdulillah wala ilaha illallah wallahu akbar). Bayan ya gama raka’a ta karshe watota biyu a sallar asuba kota uku a magariba ko tahudu a sallar azahar da la’asarda Issha’i sai ya karantaTahiya kamar yadda take a zama na farko damuka kawo a sama bayan nansai kuma ya kara dasallama domin cika salla dafita daga salla. sallamaita ce kamarhaka :- اَلسَّلاَم٠عَلَيْكَ أَيّÙهَا النَّبÙيّ٠وَ رَØْمَة٠الله٠وَ بَرَكَاتÙÙ‡ÙØŒ اَلسَّلاَم٠عَلَيْنَا ÙˆÙŽ عَلىَ عÙبَاد٠الله٠الصَّالÙØÙيْنَ، اَلسَّلاَم٠عَلَيْكÙمْ ÙˆÙŽ رَØْمَة٠الله٠وَ بَرَكَاتÙÙ‡Ù (Assalamu alaika ayyuhan nabiyyu wa rahmatullahiwa barakatuh â–ª Assalamu alaina wa ‘ala ‘ibadillahis salihin â–ª Assalamu’alaikumwa rahmatullahi wa barakatuh). Karin bayani !mu sani cewa salloli wajibaiguda biyar ne ta dayaita ce Asubamai raka’a biyu sai magaribamai raka’a uku amma saurandukansu suna da raka’a huduhudu ne.
|