Shirin SallaSa’annan yayi ruku’u kamar yadda yagabata a raka’a ta daya. Ya dagodaga ruku’u kamar yadda yagabata a raka’a ta daya. Ya yisujuda ya yi kuma tasbihikamar yadda ya gabata a raka’ata daya. ya yi zama tsakanin sujudata daya data biyu. Sa’annan yayi sujuda ta biyu yayi tasbihi kamar yadda yagabata a bayanin raka’a ta daya.
|