Yara a Cikin Shari'a



1- ‘Ya’ya adon rayuwar duniya ne: Kahafi: 46.

2- ‘Ya’ya su ne asasin jarrabawa daga Allah: Tagabun: 15.

3- Wasu daga ‘ya’yanmu makiyanmu ne: Tagabun: 14.

4- Kada ku damu da nauyin ‘ya’yanku a kanku: An’am: 151.

5- Kada ku yi alfahari da yawan ‘ya’yanku: Saba’: 35.

6- ‘Ya’yan da ba na kirki ba, ba su da wani amfani a lahira: Mumtahannat: 3.

7- Kada ‘ya’ya su hana tuna Allah: Munafikun: 9.

8- Wasu ‘ya’yan nutsuwar rai ne kuma sanyin idanuwa ga mutum: Furkan: 74.

9- Yi wa ‘ya’ya wa’azi da nasiha: Lukman: 13.

10- Yi wa ‘ya’ya addu’a ta gari: Ibrahim: 35.



back 1 2 3 4 5 next