Tarihin Mace A Al'adu



Irin wadannan misalai suna da yawa a kowane bangare na rayuwar musulmi da ya hada da cinikayya, da zamantakewar al’umma, da ibada, da tattalin arziki, da siyasa. Yawancin irin wannan a kasashen musulmi yana tasowa ne daga rashin sanin musulunci da hukunce-hukuncensa ko kuma cakuda shi da al’adu, shi ya sa ma ba ya shafar mace kawai har ma da namiji. Al’ummarmu tana da bukatar ta mike ta san hukuncin addini kamar yadda Allah ya aiko Manzo (S.A.W) da shi, wannan kuwa yana bukatar jan aiki a kan malamai kuma da ita al’ummar.

Godiya ta tabbata ga Allah Ubangijin talikai

Masdarorin Madogarar Wannan Littafin:

Kur’ani mai girma

Tafsirul mizan, Allama diba’diba’i

Risalar Bulus: zuwa ga mutanen Korentis

Hukukul insan fil islam

Al’mar’atul jadida

Jaridar Al’ahram: bugu: 28/6/1964

Shara’i’ul Islam, muhakkikul hilli

Minhajus salihin, sayyid khu’I



back 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 next