Girmama Kaburbura Masu Tsarki 2



Haidar Center for Islamic Propagation (HAIDARCIP)

Facebook: Haidar Center - December, 2012



[1] MAs’udi, Murawwiji zahb: 2: 288. a nazarin Mas’udi kabarin Fadima bn Asd kamar yadda muka dauka shi ne kabarin Fadima ‘yar Manzo a wajensa.

[2]-Muhammad bn Ahmad bn Jubair yana daya daga cikin masu yawo shakatawa na karni na shida, ya tafi gabas da yammacin kasashen muslmi har sau uku, ya fara daya dagacikin wadan nan tafi-taye na shi a shekara ta 578 ya kare a 581. (Al’a’alam: 5: 319)

[3] - domin nuna soyayyarsu da neman tabaraki a rayuwar aurensu ba suna yin dawafi na shari’a ba ne.

[4] -Dangane da Misra daga shafi 19-24, Makka shafi na 87-141, 142. dangane da Madina daga shafi 173-174, Kufa shafi na 187-198, Bagdad 202, Sham 246-249da 253-254 Tafiyar Ibn Jubai bugun Daru Sadir 1384.

[5] -An haifi wannan shahararren dan yawon bude ido a Bagdad sannan ya fara tafiyarsa ne daga Iaraki sannan ya cigaba zuwa Sham da misra da sauran kasashen Hijaz farisa. sannan tafiya tasa ta dauki tsawon shekaru 27.

[6] -Akhbaru Madinatur rasul wanda Muhammad jamal ya gyara kuma wanda aka buga a Makka.

[7] -Sahih Muslim: 13: 61 Kitabul jana’iz sunan Tirmizi : 2: 256 babi ma ja’a fi taswiyatul kubur, sunan nisa’i: 4;88 babin taswiyatul Kabr

[8] -Ibn Hajar Askalani, Tahzibu tahzib: 11, 125, 131.



back 1 2 3 4 5 6 7 8 9 next