Ma'anar Shi'anciAbu Ja'afar(A.S.) "A She dayanku zaizo ga dan'uwansa ya sanya hannunsaa jakarsa Ya dauki abinda yakeso bai cire shi ba". Sa'id: Ban san wanida haka ba a cikinmu. Abu Ja'afar(A.S.): "To Babu kome ke nan." Sa'id: "To halakake nan." Sa’id :to halaka kenan. Abu ja’afar:(AS) : mutane ba a bas u mafara kinsu ba kenantukuna . 3- MahawarAbu Abdullah Sadik (A.S.) da Abisabah kanani: Kanani ya ce ga AbiAbdullahi "Abinda muke gamuwa da shi daga mutane game da ku." "Mene ne abindakuke gamuwa da shi daga mutane." Kanani: Bai gushe ba maganana gudanatsakaninmu da mutuna ya ce danJa'afariyya ne mugu. Abu Abdillahi: "Mutane naai bata kuakaina'?" kinani e! Karanci mai bin Ja'afara cikinku Yayawaita! su ne wanda tsoronAllah ya yawaita gare shi ga mahaliccinsa kuma Ya tsammaciladansa. 4- Abi Abdillah (A.S.) yanada wasu maganganu game da wannan al'amari. daga cikiza mu kawoabinda ke biye: "Mu ba ma kidaya mutum mumini har sai ya zamanto mai biyayya ga dukan umarninmu da kuma nufi, ku jiku sani dagacikin bin umarninmu da kuma nufinsa netsoron Allah, don haka ku zamanto kunkawata da Shi, Allah Ya rahamshe ku." Wanda mata masu tsari basa maganagame da tsantsaninsa ba ya daga cikinshi’awanmu haka kuma wanda yakasance a cikin karamin gari mai adadin mutane dubugoma daga halittun Allah daya a cikinsu ya fi shi tsoronAllah. "Shia wan Ja'afar, mabiyansa, kawai su ne: wanda Ya kame cikinsa da farjinsa kokarinsa ya tsananta, kumaya yi aikiga mahaliccinsa ya sa rai da sakamakonsakuma ya jitsoron ukubarsa. To idan ka ga wadannanto wadannan su ne Shi'awan Ja'afar. Hafizu Muhammad Sa’id Hfazah@yahoo.com
|