Imam Ali dan MuhammadTarihin imam Ali Al-hadi dan Muhammad (AS)Sunansa da nasabarsa:Ali dan Muhammad dan Ali dan musa (AS) Mahaifiyarsa:kuyanga ce mai suna Sumana Alkunyarsa:Abul Hasan ko Abul Hasan assalis Lakabinsa:Al-hadi , Al-mutawakkil , Annakiyy , Al-fattah , Al-murtada , Annajib da Al-alim. Tarihin haihuwarsa:15 julhajji 212H. Inda aka haife shi :Alkarkar Sarya (صريا) nisanta da Madina mil uku ne. Matansa:kuyanga ce ana ce mata Susan ‘Ya’yansa :imam Al-askari (AS) da Al-Husaini da Muhammad da Ja’afar da A’isha. Tambarin zobensa:Hifzul uhud min akhlakil ma’abud. Tsayin rayuwarsa :shekara 42
|