Imam Ali dan MuhammadTsayin imamancinsa:33 Sarakunan zamaninsa:karshen mulki Ma’amun da Al-mu’utasim da Al-wasik da Al-mutawakkil. Tarihin shahadarsa:3 Rajab shekara 254H. Inda ya yi shahada :Samra’u. Dalilin shahadarsa:An kashe shi da guba a lokcin Al-mutawakkil. Inda aka binne shi :Samra’u (Irak) Wanda yake son karin bayani ya duba:Biharul anwar juz’I na 46 na sayet dinmu.
|