Imam Muhammad dan AliTarihin imam Muhammad Al-jawad dan Ali (AS)Sunansa da nasabarsa:Muhammad dan Ali da Musa dan Ja’afar (AS) Babarsa :kuyanga ce sunanta:Sukaina Al-marsiyya an ce sunanta Al-khaziran. Alkunyarsa :Abu Ja’afar assani da Abu Ali Lakabobinsa: Al-jawad , Attakiyyi , Azzakiyyi , Al-kani’u , Al-murtada , Al-muntajab da sauransu. Tarihin haihuwarsa:10 rajab shekara 195H. Inda aka haife shi :madina Matansa: kuyanga ce mai suna Sumana da Ummul fadli ‘yar ma’amun. ‘Ya’yansa :su ne 1-imam Al-hadi (AS) da 2-Musa 3-Fadima 4-Amama. Tambarin zobensa:Ni’imal kadir Allah Tsayin rayuwarsa :shekara 25.
|