Imam Muhammad dan AliTsayin imamancinsa:shekara 17. Sarakunan zamaninsa:karshan hukuncin Al-amin da Al-ma’amun da Al-mu’utasim. Tarihin shahadarsa:karshen zul’ki’ida shekara 220H. Inda ya yi shahada:Bagdad. Dalilin shahadarsa:shan guba a lokacin halifa Al-mu’utasim. Inda aka binne shi :An binne shi a makabartar kuraishawa a Al-kazimiyya kusa da kakansa Al-kazim (AS) Wanda yake son karin bayani ya duba:Biharul anwar juz’i na 46 na sayet dinmu.
|