Imam Muhammad dan Ali



Tarihin imam Muhammad Al-bakir dan Ali (AS)

Sunansa danasabarsa:Muhammad dan Ali dan Husaini dan Ali dan abi dalib (AS)

Mahaifiyarsa:Fadima â€کyar Hasan (AS)

Al-kunyarsa:Abu ja’afar

Lakabinsa: Al-bakir da bakirul ulum da asshakir da Al-hadi . ……………

Tarihin haihuwarsa:  1rajaba 57H  an ce 3safar

Inda aka haife shi :madina

Matansa :1-Ummu farwa â€کyar Al-kasim 2-Ummu hakim â€کyar asid assakafiyya 3-4 kuyangi biyu.

â€کya’yansa:  1-Ja’afar dan Muhammad assadik (AS)     2-Abdullahi 3-Ibrahim 4-Ubaidullahi 5-Ali 6-zainab   7-ummu salama

Tambarin zobensa:Al-izzatu lillahi

Tsawon rayuwarsa:  shekara 57



1