Imam Muhammad dan AliTarihin imam Muhammad Al-bakir dan Ali (AS)Sunansa danasabarsa:Muhammad dan Ali dan Husaini dan Ali dan abi dalib (AS) Mahaifiyarsa:Fadima â€کyar Hasan (AS) Al-kunyarsa:Abu ja’afar Lakabinsa: Al-bakir da bakirul ulum da asshakir da Al-hadi . …………… Tarihin haihuwarsa: 1rajaba 57H an ce 3safar Inda aka haife shi :madina Matansa :1-Ummu farwa â€کyar Al-kasim 2-Ummu hakim â€کyar asid assakafiyya 3-4 kuyangi biyu. â€کya’yansa: 1-Ja’afar dan Muhammad assadik (AS) 2-Abdullahi 3-Ibrahim 4-Ubaidullahi 5-Ali 6-zainab 7-ummu salama Tambarin zobensa:Al-izzatu lillahi Tsawon rayuwarsa: shekara 57
|