Iimam Husaini dan AliTsayin rayuwarsa:shekara 57 Tsayin imamancinsa :shekara 35 Sarakunan zamaninsa: mu’awiya da yazidu dan mu’awiya da mu’awiya dan yazidu dan abi sufyan da marwana dan hakam da abdulmalik dan marawan da Al-walida dan abdulmalik. Tarihin shahadarsa:An yi sabani akan hakan amma an ce 12muharram ko 18 ko 25 ga muharram haka nan shekara an ce 94 ko 95 H. Inda ya yi shahada: madina . Dalilin shahadarsa: guba da aka ba shi a lokacin halifancin walid dan abdul malik Inda aka binne shi :makabartar bakiyya madina Wanda yake son karin bayani ya duba :Biharul anwarjuz’I na 42 na sayet dinmu.
|