Fadima ‘yar MuhammadTarihin Fadima azzhara ‘yar Muhammad (AS)sunanata da nasabarta :Itace Fatima â€کyar Muhammad (SAW) Babarta: khadijatul kubra (AS) Kinayarta ita ce:uwar babanta, uwar raihantaini, uwar imamai, da sauransu. Lakabinta :azzahra, albatul, assidika, almubaraka, a addahira, azzakiyya, almardiyya, al muhaddasa da sauransu. Tarihin haihuwarta :20 jimada akhir a shekara ta biyar da aike gun shi’a. Inda aka haifeta :makka mai girma. Mijinta :Imam ali (AS) â€کya’yanta sune:imam Hasan(AS) imam Husain (AS), zainab uwar musibu (AS) saboda musibar da ta gani a karbala, muhsin (AS) wanda aka yi barinsa a jikin bango, zainba karama(AS) (zainb as-sugura) Tambarin zobinta:Aminal mutawakkilun. maihidimarta : it ace fidda (RA) Tsayin shekarunta: 18 bisa mashahuriyar magana
|