Fadima ‘yar Muhammad



Tarihin Fadima azzhara ‘yar Muhammad  (AS)

sunanata da nasabarta :Itace Fatima â€کyar Muhammad (SAW) Babarta:  khadijatul kubra (AS)

Kinayarta ita ce:uwar babanta, uwar raihantaini, uwar imamai, da sauransu. 

Lakabinta :azzahra, albatul, assidika, almubaraka, a addahira, azzakiyya,   almardiyya, al muhaddasa da sauransu.

Tarihin haihuwarta :20 jimada akhir a shekara ta biyar da aike gun shi’a.

Inda aka haifeta  :makka mai girma.

Mijinta :Imam ali (AS) 

â€کya’yanta sune:imam Hasan(AS) imam Husain  (AS), zainab uwar musibu (AS) saboda musibar  da ta gani a karbala,  muhsin (AS) wanda aka yi barinsa a jikin bango,  zainba karama(AS) (zainb as-sugura)  

Tambarin zobinta:Aminal mutawakkilun.

  maihidimarta :  it ace fidda (RA)

Tsayin shekarunta: 18 bisa mashahuriyar magana



1 next