Imam Muhammad dan Hasan



2-Babba : ta fara daga shekarar 329 H bayan mutuwar jakadansa na karshe (AS)

Jakadunsa: su hudu ne su ne mutane suke karbar hukunce hukuncensa daga gare su alokacin gaiba karama su ne : 1-Usman dan Sa’id  2-Muhammad dan Usman  3-Al-Husaini dan Ruhu  4-Ali dan Muhammad assimiri.

Alamomin bayyanarsa : Ba za su kirgu ba sai dai zamu kawo guda hudu a nan 1-Fitowar Sufyani  2-Kashe Al-hasani  3-Zuwan tutoci bakake daga Khurasan  4-Futowar Al-yamani.

wanda yake son karin bayani ya duba: Biharul anwar juz’i  na 47 na sayet dinmu. 



back 1 next