Imam Muhammad dan Hasan



Tarihin imam Muhammad Mahadi dan Hasan (AS)

Sunansa danasabarsa: Muhammad dan Al-Hasan  dan Ali dan Muhammad (AS)

Babarsa: kuyanga ce mai suna Narjis.

Kinayara: Abul kasim

Lakabinsa: Al-mahadi , Al-muntazar , Sahibuz zamani , Al-hujja , Al-ka’im , waliyyul asri , Assahiba da sauransu.

Tarihin haihwarsa: 15 Sha’aban 255 a lokacin Al-mu’utamad.

Inda aka haife shi : Samra’u

Tsayin rayuwarsa: Rayayye ne boyayye ga barin gannai zai futo karshen zamani da umarninAllah (SWT)  muna rokon Allah ya gaggauta bayyanarsa domin ya cika duniya da adalci bayan an cika ta da zalunci.

Tsayin imamancinsa: Yana da tsayi domin shi yana raye .

Buyansa:yanada buya fakuwa biyu :

1-Karama : tana da tsayin shekara 74 ta fara daga shekarar 260H har zuwa shekarar 329H.



1