Imam Ali dan Muhammad



Tarihin imam Ali Al-hadi dan Muhammad (AS)

Sunansa da nasabarsa:Ali dan Muhammad dan Ali dan musa (AS)

Mahaifiyarsa:kuyanga ce mai suna Sumana

Alkunyarsa:Abul Hasan  ko Abul Hasan  assalis

Lakabinsa:Al-hadi , Al-mutawakkil , Annakiyy , Al-fattah , Al-murtada , Annajib da Al-alim.

Tarihin haihuwarsa:15 julhajji 212H.

Inda aka haife shi :Alkarkar Sarya (صريا)    nisanta da Madina mil uku ne.

Matansa:kuyanga ce ana ce mata Susan

‘Ya’yansa :imam Al-askari (AS) da Al-Husaini da Muhammad da Ja’afar da A’isha.

Tambarin zobensa:Hifzul uhud min akhlakil ma’abud.

Tsayin rayuwarsa :shekara 42



1 next