Imam Ali dan Muhammad



Tsayin imamancinsa:33

Sarakunan zamaninsa:karshen mulki Ma’amun da Al-mu’utasim da Al-wasik da Al-mutawakkil.

Tarihin shahadarsa:3 Rajab shekara 254H.

Inda ya yi shahada :Samra’u.

Dalilin shahadarsa:An kashe shi da guba a lokcin Al-mutawakkil.

Inda aka binne shi :Samra’u (Irak)

Wanda yake son karin bayani ya duba:Biharul anwar  juz’I na 46 na sayet dinmu.

 



back 1 next