Imam Muhammad dan Ali



Tsayin imamancinsa:shekara 17.

Sarakunan zamaninsa:karshan hukuncin Al-amin da Al-ma’amun da Al-mu’utasim.

Tarihin shahadarsa:karshen zul’ki’ida shekara 220H.

Inda ya yi shahada:Bagdad.

Dalilin shahadarsa:shan guba a lokacin halifa Al-mu’utasim.

Inda aka binne shi :An binne shi a makabartar kuraishawa a Al-kazimiyya kusa da kakansa Al-kazim (AS)

Wanda yake son karin bayani ya duba:Biharul anwar juz’i na 46 na sayet dinmu.

 



back 1 next