Imam Muhammad dan Ali



Tarihin imam Muhammad Al-jawad dan Ali (AS)

Sunansa da nasabarsa:Muhammad dan Ali da Musa dan Ja’afar (AS)

Babarsa :kuyanga ce sunanta:Sukaina Al-marsiyya an ce sunanta Al-khaziran.

Alkunyarsa :Abu Ja’afar assani da Abu Ali

Lakabobinsa: Al-jawad , Attakiyyi , Azzakiyyi , Al-kani’u , Al-murtada , Al-muntajab da sauransu.

Tarihin haihuwarsa:10 rajab shekara 195H.

Inda aka haife shi :madina

Matansa: kuyanga ce mai suna Sumana da Ummul fadli ‘yar ma’amun.

‘Ya’yansa :su ne 1-imam Al-hadi (AS)  da 2-Musa 3-Fadima 4-Amama.

Tambarin zobensa:Ni’imal kadir Allah

Tsayin rayuwarsa :shekara 25.



1