Imam Musa dan Ja’far



Tsayin imamancinsa:shekara 35.

Sarakunan zamaninsa : lokacin umayyawa :marwanal himar . lokacin abbasawa su ne ; Abul abbas assaffah da Abu Ja’afar Al-mansur da Muhammad Al- mahadi da Musa Al-hadi da Haruna arrashid.

Tarihin shahadarsa:  25 rajab 183H

Inda ya yi shahada :Bagdad

Dalilin shahadarsa:  An kashe shi da guba a lokacin Harunarrashid .

Inda aka binne shi :A makabartar kuraishawa a kazimiyya a arewacin Bagdad.

wada yake son karin bayani ya duba :biharul anwar juz’I na 44 na sayet dinmu.

 



back 1 next