Imam Musa dan Ja’far



Tarihin imam Musa al-kazim dan Ja’far(AS) 

Sunansa danasabarsa:  Musa dan ja’afar (AS)

Babarsa :kuyanga ce sunanta (Hamida)

Al-kunyarsa:Abul-Hasan , Abu ibrahim , Abu Ali , Abu isma’il da sauransu

Lakabinsa :Al-abdussalih , Assabir , Al-amin , Al-kazim shi ne ya fi shahara.

Tarihin haihuwarsa:7 safar shekara 128H

Inda aka haife shi:Al-abwa’I  Madina .

Matansa :Dukkaninsu kuyangi ne

‘Ya’yansa :yana da ‘ya’ya 37 su ne:. 1-Ali ar-rida (AS) 2-Ibrahim 3-Al-abbas 4-Isma’il 5- Ja’afar 6-Harun 7-Al-Husaini 8-Al-kasim 9-Ahmad 10-Muhammad 11-Hamza 12- Abdullah 13-ishak 14-ubaidullahi 15-zaid   16-Al-Hasan  17-Al-fadl 18-sulaiman 19fadimatul-kubra 20-fadimatussugra  21-Rukayya 22-Hakima 23-Ummu abiha 24-Rukayya 25-Kulsum 26-Ummu Ja’afr 27-Lubabatu 28-Zainab 29-Khadiza 30-Aliya (ulayya) 31-Amina 32-Hasana 33-Bariha 34-A’isha   35-Ummu salama 36-Maimuna 37-Ummu kulsum

Tambarin zobensa :Hasbiyallah .

Tsayin rayuwarsa:shekara 55.



1