Imam Ja’afar dan Muhammad



Tsayin imamancinsa :shekara 34

Sarakunan zamaninsa na umayyawa:Abdul malik dan marwan da walid dan Abdulmalik da Sulaiman dan Abdulmalik da Umar dan Abdulaziz da Alwalid dan yazid da yazid dan Al-walid da Ibrahim dan Al-walid da marwan Al-himar.

Na lokacin abbasawa :Abul abbas assaffahl da Abu ja’afar Al-mansur addawaniki

Tarihin shahadarsa:25shawwal 148H

Inda ya yi shahada: Madina

Dalilin shahadarsa :Guba da ya sha a lokacin mansur addawaniki

Inda aka binne shi :Makabartar bakiyya Madina

Wanda yake son karinbayani ya duba:Biharul anwarjuz’I na 43 na sayet dinmu

 

 



back 1 2